Kasidu
-
GAME DA MU
GAME DA MU Wisal Hausa TV daya ce daga cikin rukunin tashoshin Wisal masu magana da yarukan duniya daban-daban wadanda kowacce daya daga cikinsu ke cin gashin kanta, kuma ba mallakin wata gwamnati ba ce ko wata kungiya. Wisal Hausa an kafa ta ne don yada ... -
Kofin Duniya: Real Madrid ta doke Al Jazira 2-1
Zakarun Duniya Real Madrid za su yi wasan karshe da kungiyar Gremio ta Brazil a gasar kofin duniya na kungiyoyi bayan da ta doke Al Jazira 2-1 a ranar Larabar nan. A ranar Lahadi ne Real Madrid za ta kara da kungiyar ta Brazil wadda ita ma a Larabar ta fitar da Pachuca ta Mexico ... -
An kama wata mata da laifin sayar da tagwayenta a Katsina
An kama wata mata ‘yar Najeriya bisa zargin sayar da tagwayen jariranta ‘yan wata guda. Lamarin ya faru ne a jihar Katsina da ke arewacin kasar. Ana tuhumarta ne da laifin safarar yara, amma ‘yan sanda sun ce za a iya kara tuhumarta da wasu laifukan na daban. Rahotanni sun ce matar ta yi yunkurin ... -
An kama wata mata ‘yar Najeriya bisa zargin sayar da tagwayen jariranta ‘yan wata guda.
An kama wata mata ‘yar Najeriya bisa zargin sayar da tagwayen jariranta ‘yan wata guda. Lamarin ya faru ne a jihar Katsina da ke arewacin kasar. Ana tuhumarta ne da laifin safarar yara, amma ‘yan sanda sun ce za a iya kara tuhumarta da wasu laifukan na daban. Rahotanni sun ce matar ta yi yunkurin ...